Lyrics for Mai Jinkai By Aso
Da mutum ne, na yi masa laifi
Ba zai yafe ba
Da mutum ne, Na yi masa laifi
Ba zai gane ba
Oh ya Allah mai Jinkai
Mai Yafe wa
Oh ya Yesu mai Jinkai
Mai Gane wa
Oohhh ooohh ohhhh uhmmmm
Oh Ya Yesu Mai Jinkai
Eehhhehhh
Thank You Jesus
Uhmmmm uhmmm Eeh ehh Eey
Ooohh
VERSE1
Oh Ya yesu, oh Ya Allah Uban mu
Ina godiya domin kana yafewa
Domin Kana gafarta wa
Don da mutum ne kai
Ya Allah, da bani da rai ohh
Don da mutum ne kai
Ya yesu da ba ni da Rai
Da mutum ne Kai ya Allah
Da na sha wuya
Don da mutum ne Kai ya yesu
Da na sha a’zaba
Oh ya Yesu mai Jinkai Mai Yafe wa
Oh ya Allah mai Jinkai Mai Gane wa
CHORUS
Da mutum ne, na yi masa laifi
Ba zai yafe ba
Da mutum ne, Na yi masa laifi
Ba zai gane ba
Oh ya Allah mai Jinkai Mai Yafe wa
Oh ya Yesu mai Jinkai Mai Gane wa
VERSE
Oh Ya yesu, oh Ya Allah Uban mu
Muna godiya domin kana yafewa
Domin Kana gafarta wa
Don da mutum ne kai
Ya Allah, da bamu da rai
Don da mutum ne kai
Ya Yesu da ba mu da Rai
CHORUS
Da mutum ne, na yi masa laifi
Ba zai yafe ba
Da mutum ne, Na yi masa laifi
Ba zai gane ba..
Oh ya Allah mai Jinkai mai yafe wa
Oh ya Yesu mai Jinkai mai gane wa
OUTRO
Oh ya Yesu mai Jinkai mai yafe wa
Oh ya Yesu mai Jinkai mai
Leave a Reply