Skip to content
Home » Aso » Aso – Ya Mutu Domina Lyrics

Aso – Ya Mutu Domina Lyrics

    Lyrics for Ya Mutu Domina By Aso

    CHORUS
    Yesu Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    Ya Mutu ne domin mu Sami Nasara
    Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    Ya Allah mun gode don Kaba da danka

    VERSE
    Jesus Christ died on the Cross
    Two thousand years ago
    For all the sinners in the world
    So we can all have eternal life
    Gama Allah ya yi (kaunar duniya)
    Har ya bada dansa (haifaffe shi kadai)
    For whosoever believes in Him
    Will have eternal life (Will have eternal life)

    CHORUS
    Yesu Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    (Mun tsira)
    Ya Mutu ne domin mu Sami Nasara
    (Sami Nasara)
    Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    Ya Allah mun Gode don Kaba da ranka

    Ya mutu domina
    Domin in Sami Rai
    Domin in Sami Rai
    Domin in Sami Rai
    Ya mutu domina
    domin in Sami Rai
    Ya Allah na Gode don Kaba da danka

    VERSE
    Hallelujah hallelujah
    Kaunar Allah ba iyaka
    Da ba don Yesu ya mutu ba
    Da dukkan Mu mun rasa Aljanna
    Idan kina da Yesu (Ai kin warke)
    Idan kana da Yesu (Kana da Jin daddi)
    Toh Idan Ina da Yesu (Ai ni Dan gata ne)
    Yesu ya mutu Domi na

    CHORUS
    Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    (Mun tsira)
    Ya Mutu ne domin mu Sami Nasara
    (Sami Nasara)
    Ya mutu ne domin mu Sami tsira
    Ya Allah mun Gode don Kaba da ranka

    Yesu Ka mutu domina
    Domin in Sami Rai
    Domin in Sami Rai
    Domin in Sami Rai
    Yesu Ka mutu domina
    domin in Sami Rai
    Ya Allah mun Gode don Kaba da danka

    OUTRO
    Idan kana da Yesu
    Idan kina da Yesu
    Toh Toh Toh idan kuna da Yesu
    (Kuna da Jin daddi)
    Toh Idan ina da Yesu
    (Ai ni Dan gata ne toh)

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *