Skip to content
Home >> Aso

Aso – Nagode Lyrics

Lyrics for Nagode By Aso

NTRO
Eeeeehhh Eeeeeehhh
Oh ya Yesu Oh ya Yesu Eeeehh

VERSE
Ya Yesu Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
I have nothing Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba
Mai nake da shi
Wanda ba Kai ka bani ba ya yesu
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba

VERSE
Ya Yesu Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
I have nothing Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
The air that I breath
You gave me free Ya Yesu
(Ya Yesu Kai ka bani)
Everything that I have
Jesus gave me free
(Ya Yesu Kai ka bani)

CHORUS
Nagode da abincin da ka bani
Rai kyauta nunfashi kabani
Bani da komai ya Allah da zan baka
Sai dai godiya kalmar godiya nakawo

BRIDGE
Some have food but cannot eat
Some can eat but have no food
We have food and we can eat
Ya Allah mun gode Mun gode

CHORUS
Nagode da abincin da ka bani
Rai kyauta, nunfashi kabani
Bani da komai ya Allah da zan baka
Sai dai godiya Kalmar godiya nakawo

OUTRO
Ya Yesu Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
I have nothing Mai Girma
Bani da komai Ya Allah da zan baka
Toh Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba Ya Yesu
Mai ne ke da shi
Wanda ba Kai ka bani ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.