Skip to content
Home » Mr. SAK » Sixstar General – I Am That I Am Ft. Mr. SAK Lyrics

Sixstar General – I Am That I Am Ft. Mr. SAK Lyrics

    Lyrics for I Am That I Am By Sixstar General Ft. Mr. SAK

    INTRO
    Hummm, la la la la la la ah
    Ya ya ya ye ye ya ya ya ya
    Ya ya ya ya, ah ah ye ya ya ya ya ya

    VERSE I
    Idan na je kasan Masar me zan cewa Firauna,
    me zance masa, me zance masa
    Kace masa ni ne Allah
    Bana canza wa har abada, bana sakewa
    Kace masa I Am that I Am
    Bana canza wa, bana sakewa har abada hey ea
    Ka saki yaya na
    Daga Kasan Masar, daga Kasan Bauta

    CHORUS
    I Am that I Am
    That is who You are
    You will never change
    Forevermore (2x)
    Domin Kai Allah ne
    Baka canza wa
    Har abada
    Har abade (2x)

    VERSE II
    You are the same yesterday, today and forever
    You will never change forevermore
    And Your Word is Yes, is Yes and Amen
    It will never change forevermore
    Uba na daukaka, na girmama, na yi sujada
    Don Kaine Sarki
    Baka canza wa hehehe

    CHORUS
    I Am that I Am
    That is who You are
    You will never change
    Forevermore (2x)
    Domin Kai Allah ne
    Baka canza wa
    Har abada
    Har abade (2x)

    [INTERLUDE]

    VERSE III
    Kana da iko Yesu, kana da girma Yesu
    Babu kamar ka, babu kama da Kai
    Cikin Sama da Kasa, cikin dukan halitta
    Babu kamar ka Yesu, ba mai jada Kai
    Ka yi aikin al’ajibi a rayuwa ta
    Idan kace i, i; idan kace a a, a a yeyeye

    CHORUS
    I Am that I Am
    That is who You are
    You will never change
    Forevermore (2x)
    Domin Kai Allah ne
    Baka canza wa
    Har abada
    Har abade (2x)

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *