Skip to content
Home » Dave-Contrite » Dave-Contrite – Nasara (Victorious) Lyrics

Dave-Contrite – Nasara (Victorious) Lyrics

    Lyrics Nasara (Victorious) By Dave-Contrite

    Ouu………Ahh…………
    If God be for us…
    who can be against us?
    Masu nasarane mu
    Masu nasarane mu
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    Masu nasarane mu
    Munfi gaban misali ooh
    Munfi gaban misali
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    Masu nasarane mu
    heahhhhh

    Masu nasarane mu
    ( nmmm )
    Masu nasarane mu
    ( masu nasara )
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    ( nasara )
    Masu nasarane mu
    ( masu nasaranemu )
    Masu nasarane mu
    ( heahhh )
    Masu nasarane mu
    ( victory is sure )
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    Masu nasarane mu
    ( masu nasarane mu )
    Nasara
    ( namune )
    Namune
    ( we’re more than conquers )
    Nasara namune
    ( heah ooo )
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    ( babu karfin shaidan, Yesu yana Mulki )
    masu nasarane mu
    ( masu nasarane mu )
    Nasara namune
    ( namune namune namune )
    Nasara namune
    (munfi gaban misali)
    Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
    ( tunda Yesu yana Mulki )
    masu nasarane mu

    mu cire tsoro har da shakka
    mu tsaya daram
    Allahn jiya shine yau har gobe
    Toh inna karfin mugu tunda Yesu yana mulki
    masu nasarane mu
    Ai munfi gaban misali
    Heahh munfi gaban misali
    Inna karfin shaidan tunda Yesu yana mulki
    masu nasarane mu

    ( nasara namune )
    Nasara
    ( namune )
    Namune
    ( nasara )
    Nasara
    ( ooo )
    Namune
    ( Ina karfin shaidan )
    Ina karfin shaidan
    ( tunda Yesu yana Mulki )
    tunda Yesu yana Mulki
    ( kwullum yana bamu nasara )
    masu nasarane mu
    ( nasara nasara nasara )
    Nasara
    ( namune )
    Namune
    heahhhh
    Nasara
    ( Nasara )
    namune
    ( ina karfin shaidan )
    Ina karfin shaidan
    ( Tunda Yesu yana mulki )
    tunda Yesu yana Mulki
    ( kwullum yana bamu nasara akan shaidan da mugayen ruhohi )
    masu nasarane mu
    ( heahhhhh )
    Nasara
    ( nasara )
    namune
    ( namune namune namune )
    Nasara namune
    (ooooh)
    Ina karfin shaidan
    ( tunda Yesu )
    tunda Yesu yana Mulki
    ( yana mulki )
    masu nasarane mu

    ( Nasara namune )
    Nasara
    ( nasara )
    namune
    ( namune )
    Nasara
    ( namune )
    namune
    (ina karfin shaidan)
    Ina karfin shaidan
    ( tunda Yesu yana mulki )
    masu nasarane m

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *