Skip to content
Home » Zhany Zhaks » Zhany Zhaks – Ceto Lyrics

Zhany Zhaks – Ceto Lyrics

  Lyrics for Ceto By Zhany Zhaks

  Intro
  No power of hell
  No schemes of man shall ever hold me captive again
  Cause You’ve set me free
  And indeed, I’m freed.

  Verse 1
  A da ina zama cikin duhu ne
  Shaidan ya daure mini zuciya
  Ya hana ni in bi Yesu
  Ya hana ni gani haskensa
  Kuma ina da idanuna, ama ban a gani wuri
  Ina da kunuwana, ama bana ji
  Ga  bakina, ama baya Magana
  Ina da kafafuwana, ama ba tafiya
  Sai ranan da na ji wa’azin ceto
  Wai ceton Allah kyauta ne, kuma gaskiya ne
  Sai na gaskanta, sa’anan Yesu ya kawar mini duhuna
  Ya sa ni cikin haskensa.

  Chorus
  Yau na same ceto
  Alhamdu ga Allah
  Yau na same ceto
  Ina murna sosai
  Yau na same ceto
  Alhamdu ga Allah
  Yau na same ceto. (2x)

  Verse 2
  Jinin Ubangiji Yesu ya wanke ni
  Cikin kaunar Almasihu nake da rai
  Zuwan Yesu ya bani gafara
  Kofar sama yenzu abude
  Shi ya mutu domin in rayu
  Shi ya sha wahala domin in same hutawa
  Fansar na a wurinsa take
  Ya sake halina da jikina
  Ba domin wani aiki ne na yi
  Ama Yesu ya fanshe ni da jininsa
  Ai ceto nan na Allah kyauta ne
  Alhamdu ga Allah, Yesu karbe yabo

  Chorus
  Yau na same ceto
  Alhamdu ga Allah
  Yau na same ceto
  Ina murna sosai
  Yau na same ceto
  Alhamdu ga Allah
  Yau na same ceto. (2x)

  Interlude
  Oh Jesus,
  Thank You for the freedom,
  Thank You for the salvation,
  Your sacrificial work on the cross has made me who I am today
  I’m now a new being,
  Living in the likeness of the Creator,
  Covered by the power of the Most High,
  I have every reason therefore to say thank You Jesus.

  Ogenang, igwak chang wo kat do?
  Igwak chang yi chang
  To, igbap

  Mi lan mi lan
  Kakul pa na ya ku Yesu
  Mi lan mi lan yemi ye
  (Then, chorus)

  Other Zhany Zhaks Lyrics
  [display-posts category=”Zhany Zhaks” exclude_current=”true”]

  Tags:

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *