Lyrics for Rayuwa By Young Stong
Ijai on this one mamata tayi maganan rayuwanan banana yayi maganan rayuwanan shaye shaye yayi yawa a rayuwanan Kisan kai yayi yawa a rayuwanan shaye shaye yayi yawa a rayuwanan talauce yayi yawa a rayuwanan
Rayuwanan Rayuwanan abin soro ne Rayuwanan Rayuwanan abin soro ne
Rayuwanan sai mu bita a dik inda muka kaita can zata kaimu ni true worshiper nace mu giara shaye shaye nan dan Allah mu giara Kisan kai dan Allah mu giara sace sace don Allah mu giara
Rayuwanan Rayuwanan abin soro ne Rayuwanan Rayuwanan abin soro ne