Yesu, Ubangijina,
Kai Mai Iko duka ne,
Sai ka ba ni nasara
Cikin dukan jaraba.
Sai ka ji addu’ata,
Yesu, Ubangijina
Yesu, Ubangijina,
Kai Mai Iko duka ne,
Sai ka ba ni nasara
Cikin dukan jaraba.
Sai ka ji addu’ata,
Yesu, Ubangijina
Gospel and Christian Music Lyrics. Submit, Print and Download Christian and Gospel Music Lyrics By Artiste
Leave a Reply