Site icon GMLyrics

Silva D – Ko Ina Lyrics

Silva D Ko Ina Lyrics

Lyrics for Ko Ina By Silva D

Almasihu
Hasken duniya
Begen dukan
Yan Adam

Kana nan ta..
tare da ni
A kulayomi
Ka na nan

Chorus
Ni na san da
Ka na nan
Baza ka taba
Yasheni ba
Almasihu
Kaunarka ba iyaka

Ni na san da
Ka na nan
Baza ka taba
Yasheni ba
Almasihu
Kaunarka ba iyaka

Ko ina Yesu na
Yane ko ina Yesu na
Yane ko ina Yesu na
Yane ko ina Yesu na

Ni na san da
Ka na nan
Baza ka taba
Yasheni ba
Almasihu
Kaunarka ba iyaka

Ni na san da
Ka na nan
Baza ka taba
Yasheni ba
Almasihu
Kaunarka ba iyaka

Ko ina Yesu na
Ko ina Yesu na
Ko ina Yesu na
Ko ina Yesu na

Through the storm
In the wilderness
Through the valley of the shadow of death
Know that You’re never alone

When You’re weak
Heavy laden
They will only last for a night
Last last joy will find Your way

Exit mobile version