Site icon GMLyrics

Pastor Chingtok Ishaku – Dogara Ga Sunnan Yesu Lyrics Ft. Caci Africa

Pastor Chingtok Ishaku Dogara Ga Sunnan Yesu Lyrics Ft Caci Africa

Lyrics for Dogara Ga Sunnan Yesu By Pastor Chingtok Ishaku Ft. Caci Africa

1. Dogara ga sunan Yesu
Dogara ga kalmarsa
Mu rike alkawarinsa
Mu sani shi ya fada

Yesu, Yesu ina sonka,
Kai kadai Mai Ceto ne
Yesu, Yesu ni zan bi ka
Daga nan har abada

2. Dogara ga sunan Yesu
Dogara ga jininsa
Na zo da bangask’ya kawai
Ga jinin tsarkakewa

3. Dogara ga sunan Yesu
Na bar duk mutuntaka
Na karbi a wurin Yesu
Rai, murna da salama

4. Dogara ga sunan Yesu
Yesu Mai Cetona ne
Na san kana tare da ni
Da ni kuwa, har abada

Exit mobile version