Mr. Dynamite – Sujada Lyrics

Lyrics for Sujada By Mr. Dynamite

Chorus
Yabo, SUJADA
Godiya, daga zuchiya na
Godiya duka naka ne

Stanza 1
Domin duka
Abubuwa Wanda kayi ma ni
Kai ne masoyi na
Domin ka Soni da Rai ka
Ka gafarta duka zunubei na
Baa Wanda zei soni kamarka/2x
Daga sama zuza kasa
Daga kasa zuza sama
Baa Wanda za Isa karbi
Yabo na

Stanza 2
Kai daka gafarta zunubei na
Kai daka warkasuwa da ni
Kai daka ishe Dani
Kai ne masoyi na/2x

Vamp
Karbi yabo, SUJADA na
Godiya duka naka ne

Other Mr. Dynamite Lyrics

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *