• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Privacy Policy

GMLyrics

Gospel and Christian Music Lyrics. Submit, Print and Download Christian and Gospel Music Lyrics By Artiste

Mr Damz – Yesu Da Dadi Lyrics

March 1, 2023 by Mayowa Leave a Comment

Lyrics for Yesu Da Dadi By Mr Damz

Iyyeh o, iyyeh oo o,
Iyyeh o, yea.

Chorus:
Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o o o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Verse 1:
When I think of all the goodness of the LORD (a’ai),
And all the things that HE has done for me, (e’eh),
HE has turn around things for my good, YAHWEH,
HE has turn around things for my good (a’ai).

Wa zai rabani da kaunan Yesu, UBA na (ayyah),
Wa zai rabani da kaunan Yesu, UBA na (ayyah),
Babu, eeh, babu,
Gaskiya nace babu, eee, babu (a’ai).

Chorus:
Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da lagwada,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah oo,
Yesu da dadi kai Mallam kaji,
Ayyah ayyah ooo,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo, ayyah ayyah oo,
Yesu da dadi yar uwana kiji.

Yesu da dadi, sayya mallam.

Verse 2:
Kai kadai ka bani hikima, ayyah,
Kai kadai ka bani nassara, ayyah,
Kai kadai ka share hawaye, Yesu,
Kai kadai ka bani lafia, BABA.

Ai nagode, ai nagode, eyyeh oo o,
Ai nagode, ai nagode, ayyah eyyeh.

Chorus:
Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da santi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi, baba na kaji,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi, mama na kiji,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Bridge:
Kauna kauna kaunar YesuNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunar YesuNMU ai babu iyaka,
Mallam kaji, (e’eh),
Mallama zo kiji,

Sai mu ce,
Kauna kauna kaunan YesuNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunan YesuNMU ai babu iyaka,
Mallam kaji,
Mallama kiji.

Sai muce,
Kauna kauna kaunan YesuNMU ai babu iyaka,
Kauna kauna kaunan YesuNMU ai babu iyaka,
Mallam kiji,
Mallama kiji.

Chorus:
Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da lagwada,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o, ayyah ayyah o,
Yesu da santi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi.

Ayyah o ooo, ayyah ayyah o,
Yesu da dadi,
Ayyah o o o ooo,
Ayyah ayyah o,
Yesu da dadi

Filed Under: Mr Damz

Check Out

  • Mr Damz – Ko Ina Lyrics
  • Mr Damz – Yesu Da Dadi Lyrics

Search For Lyrics

Reader Interactions

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Primary Sidebar

SEARCH FOR OTHER LYRICS

Recent Posts

  • Wisest-Son – Holy Ghost Lyrics
  • Rehmahz – Zion (Gbe) Lyrics
  • Prinx Emmanuel – Kpeme Ft. Lyrical HI Lyrics
  • Tope Olutokun – Mo wo Ibi ti mo ti bere Lyrics
  • Joe Eze – My Eyes On You Lyrics

Copyright © 2023 GMLyrics