Lyrics for Daddy Wey dey pampa Cover Hausa Version By Minister Hadiza
:ko Na Sakke Hannu Ka
Kana Rike Hannu Na
Kai Ne Masoyina
Ba Za Ka Bar Ni Ba
Zanyi Maka Yabo
Zanyi Maka Daukaka
Kaine Masoyina
Ba Za Ka Bar Ni Ba
Ko Acinkin Wahala
Ko Acinkin Azaba
Kai Ne Masoyina
Ba Za Ka Bar Ni Ba
Uba Na Mai Jinkai
Yesu Mai Jinkai
Kai Ne Masoyina
Ba Za Ka Barni Ba