Godiya Iye
KORUS
Godiya iye,
Mun gode, godiya iye-eh
Godiya iye,
Mun gode, godiya ga Allah.
1) Na duba halittar duniya
tsuntsaye, kifi da ke ruwa
Domin wannan zan girmama sunanka
Domin wannan ka isa yabo
Korus
2) Na gode Yesu na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Ubangiji na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai.
Korus
Leave a Reply