Bethlehem Ephratha
Soprano : Amma ke baita….lami, Yahuda, amma Baitalahmi, E……phra-tha, daga cikinki….Sarki……zai zo
Sop: Alto: Wa zai zama sarkin Isra’ila,
Sop: Alto: Tenor: Wa zai zama sarkin Isra’ila
Duka: Shi zai zama sarkin Isra’ila, babba sarki, babba na duk ƙasar Isra’……….ila.
Tenor: Solo: Sarki zai zo, zai zo daga cikin…Kine ga mutane
Bass: Solo: Shi zai zama….mai mulki, na duk…ƙa..sar Yahuda
Alto: Solo: Shi zai zama….mai mulki, na duk ƙa..sar Ya-huda da duka Isra’ila.
Duka:Gama yake, Baitala mi yake, Baitalahmi yake, Baitalahmi Ephratha
Baitalahmi Ephratha, Baitalahmi Ephratha, Baitalahmi Yahuda,
Karamar ƙasa Yahuda, ƙanƙanuwa ce Yahuda.
Leave a Reply