• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Privacy Policy

GMLyrics

Gospel and Christian Music Lyrics. Submit, Print and Download Christian and Gospel Music Lyrics By Artiste

Babban mai magani ‘na nan

January 5, 2023 by Mayowa Leave a Comment

1) Babban mai magani ‘na nan,
Yesu mai jin tausayinmu.
Mu je mu nemi warkewa
A wurin Almasihu.

KORUS
Yesu! suna mai daɗin ji,
Ba mai kamarsa, ba mai fi.
Ina sonsa kamar me !
Yesu Almasihu.

2) Mai ba da lafiya ne shi,
Cuta fa zunubanmu.
Mu je mu roƙi gafara
A wurin Almasihu.

Korus
3) Mai kawo gafara ne shi,
Ya ɗauke zunubanmu,
Ya kai su bisa itacen
A cikin jiki nasa.

Korus
4) Nan gaba za mu yabe shi,
Mun komo lafiyayyu.
Ba magani na zunubi
Sai wurin Almasihu.

Korus
5) Amma da dangi masu yawa
Da ba su da cetonsa,
Mu sai mu je mu neme su,
Mu kai su wurin Yesu.

Korus

Filed Under: Hausa Hymns

Check Out

  • Yesu, Ubangijina, Kai Mai Iko duka ne
  • Ubanginmu, Mai Ceto
  • Ubangiji Allah, Ga Mu Nan Gabanka
  • Mun gode Yesu mun gode
  • Ina Misalan Daraja Da Ban Mamaki
  • Bethlehem Ephratha
  • Aure Na Masu Bi, Aure Ne Mai Tsarki
  • Sai Godiya
  • Muna Cikin Tafiya, Tafiya Zuwa Sama
  • Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne

Search For Lyrics

Reader Interactions

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Primary Sidebar

SEARCH FOR OTHER LYRICS

Recent Posts

  • Minister Mex – More Lyrics
  • Victor Waguna – I Am A Winner Always Lyrics
  • Grace Amah – You Alone Deserve All My Praise Lyrics
  • Emmanuel Dave – Al’ajibi Lyrics
  • Wisest-Son – Holy Ghost Lyrics

Copyright © 2023 GMLyrics