Ba Gajiya
1) Sojoji kun gaji ne?
Ba gajiya!
Sojoji kun gaji ne?
Ba gajiya!
KORUS
To, gaya wa duniya
Yesu na zuwa gaya wa duniya
Yesu na zuwa gaya wa duniya
Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya! )
Sojojin Yesu ba za mu taƃa gaji ba (Soja! ko Halleluya !)
2) Yara kun gaji ne?
Ba gajiya!
Yara kun gaji ne?
Ba gajiya!
Korus
Mu sojojin Yesu ne
Mu sojojin Yesu ne.
Korus
Leave a Reply