Skip to content
Home >> Aso

Aso – Mai Girma Lyrics

Lyrics for Mai Girma By Aso

VERSE 1
Na Duba duk duniyan Nan
Yesu babu wanni kamar da Kai
A sama can, a duniyan Nan
Allah babu wanni kamar da kai

Ga wasu allolin
Ga ido Amma basuwa Gani
Da hasken Rana  basuwa gani
Hanci Babu numfashi
Kununwa ba ya Jin komai
Ai kin banza, aikin banza sai Wawa
Don yace babu Allah

CHORUS
Yesu Kaine Mai Girma ooo
Kai ne Mai girma
Yesu Kaine Mai Girma ooo
Kai ne Mai girma
Yesu Kaine Mai Girma ooo
Kai ne Mai girma
Yesu Kaine Mai Girma ooo
Kai ne Mai girma

VERSE 2
Wawa ya ce babu Allah
Only a fool say’s there’s no God
My eyes have seen it
And My ears have heard it
And I know my redeemer lives

PRE-CHORUS
Since I was born and now I’m getting old
I have never seen the Lord Changing
Since I was born and now I’m getting old
I have never seen the Lord Changing

CHORUS
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma

Mai girma, Yesu Mai girma
Mai girma, Kaine Mai girma
Mai girma, Yesu Mai girma
Mai girma,

PRE-CHORUS
Since I was born and now I’m getting old
I have never seen the Lord Changing
Since I was born and now I’m getting old
I have never seen the Lord Changing

CHORUS
Yesu Kaine Mai Girma aaa
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma
Yesu Kaine Mai Girma oo
Kaine Mai Girma

Mai girma, Yesu Mai girma
Mai girma, Kaine Mai girma
Mai girma, Yesu Mai girma
Mai girma,

OUTRO
Yesu Mai girma, Mai girma
Yesu Mai girma, Mai girma
Kaine Mai girma, Mai girma
Yesu mai, Mai girma

Other Aso Lyrics [display-posts category=”Aso” exclude_current=”true”]

Leave a Reply

Your email address will not be published.