Lyrics for Kaunar Isa By Andex
Kaunar Isa ya sake rayuta
Ya chanza halayena
Ya chanza tunanina 2x
Ina sonka Yesu
Kaunar ka ya sake rayuta
Kaunar Isa ya sake rayuta
Ya chanza halayena
Ya chanza tunanina 2x
Ina sonka Yesu
Kaunar ka ya sake rayuta