• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Privacy Policy

GMLyrics

Gospel and Christian Music Lyrics. Submit, Print and Download Christian and Gospel Music Lyrics By Artiste

You are here: Home / Hausa Hymns / Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne

Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne

Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne

1) Alherin Ubangijina abin mamaki ne.
Yesu ya ba da jininsa pansar mai zunubi,
Pansar mai zunubi.

2) Tun ranar da na tuba fa, alherinsa ‘na nan.
Alheri kuwa zai kai ni can wurin Ubangiji,
Wurin Ubangiji.

3) Ya raina, kar ka manta dai da duk alherinsa.
Abu duk da ke cikina ya yabi sunansa, Ya yabi sunansa.

4) Ubangiji da tausayi da jinkirin fushi ne.
Alherinsa tun farko ne a kan mai tsoronsa,
A kan mai tsoronsa.

5) Me zan bayar, Ubangiji, domin alherinka?
Zan miƙa jiki hadaya tare da zuciyata,
Tare da zuciyata.

6) Ruhun Alheri, zuga ni, tsabtad da gurina.
Iyad da ni don aiki na shelar bishararka,
Shelar bishararka.

Check Out

  • Ina Misalan Daraja Da Ban Mamaki
  • Bethlehem Ephratha
  • Aure Na Masu Bi, Aure Ne Mai Tsarki
  • Sai Godiya
  • Muna Cikin Tafiya, Tafiya Zuwa Sama
  • Alherin Ubangijina Abin Mamaki Ne
  • Ni Sojan Yesu Ne
  • Mun Gode
  • Godiya Iye
  • Ba Gajiya

Search For Lyrics

Reader Interactions

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Primary Sidebar

SEARCH FOR OTHER LYRICS

Recent Posts

  • Lola Omobaba – Lamb Upon The Throne Lyrics
  • Pastor Ozi – Hallelujah Medley Lyrics
  • Lady Evang. Toyin Leshi – Bi Gbogbo Irun Ori Mi Baje Kiki Ahon Lyrics
  • Praize Notes – Jesus You Be King Lyrics
  • Pastor Anthony Ebong – Moyom Lyrics

Copyright © 2023 GMLyrics