Skip to content
Home » Sheks Musa JP » Sheks Musa JP – Aikin Banza Lyrics

Sheks Musa JP – Aikin Banza Lyrics

  Lyrics for Aikin Banza By Sheks Musa JP

  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki bazan
  Ka samu mata

  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata

  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Idan ki de na aiki bazan
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida

  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida

  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki bazan
  Ka samu mata

  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Ka samu mata o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ka samu mata

  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Idan ki de na aiki bazan
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida

  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Ki samu mai gida o
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida
  Idan ka de ne aiki Wawanci o
  Ki samu mai gida

  Allah ya baka mata
  Ta zama yar taimaki ka
  Ama ka ne durka durka durka
  Idan ka yi haka
  Aiki wawanci ka yi
  Aiki wawanci ka yi

  Allah ya baki mai gida
  Mai hankali
  Ama ga shi nan ki na zagi
  Shege han banza, wawa, sha sha sha
  Idan ki yi haka
  Aikin bazan ne ki yi
  Aikin bazan ne ki yi
  Aikin bazan ne ki yi

  Mu kaune se ju nan mu
  Dan dan dan
  Dan Dan dan

  Ku rugume
  Ku na se
  Dan dan dan
  Dan Dan dan

  Mun dogara Yesu
  Mun Dogara Allah
  Ko mai ne ya sa me mu
  Mun dogara Yesu

  Mun dogara Yesu
  Mun Dogara Allah
  Ko mai ne ya sa me mu
  Mun dogara Yesu

  Mun dogara Yesu
  Mun Dogara Allah
  Ko mai ne ya sa me mu
  Mun dogara Yesu

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *