Skip to content
Home » Dave-Contrite » Dave-Contrite – Domina Lyrics

Dave-Contrite – Domina Lyrics

  Lyrics for Domina By Dave-Contrite

  Oh ya Yesu
  Ka nuna mani kauna heay….
  Ka bar kursiyinka
  Kazo kamutu a kan giciye domina
  Thank You, Jesus
  Ka bar kursiyinka maimardaba
  Ka dauki giciyena mai kunya
  Kabar sarautan iko, Mulki da girma
  Kazo Kazama talaka domin insamu rai
  Heay heay Hallelujah
  Na gode Yesu
  Girma da yabo da martaba nakane har abada
  I worship You, Lord
  heahhh

  Na ta da idanuna nadube kursiyinka
  Na ta da idanuna nadube giciyenka
  Sai na zubar da hawaye domin kaunarka
  Oh ya Yesu
  Sai na zubar da hawaye domin jinkanka aaaaaaahh
  Dominane…….. (dominaneeeee)
  Dominane (eahh kabada ranka, Yesu)
  Kabada ranka domin insami ceto
  Dominane……..(dominaneeeeeehhh)
  Kabada ranka domin insami rai (kabada ranka Yesu…..sabon rai…)

  Dominane…….
  (Nace dominaneeeeehhhh…)
  Dominane…….
  (yesu dominaneeeehhhh)
  Dominane….
  (Kabada ranka Yesu…..oooooo)
  Kabada ranka domin insami ceto
  (oh sabon rai…)
  Dominane…..
  (Dominaneeeehhh….)
  Kabada ranka domin insami rai
  (oooooooo….)
  Nmmm
  Oh Lord, who am I that You are so mindful of me?
  You left Your exalted throne to come and die on the cross of calvary
  for my sins. It’s amazing , I worship You
  (Na ta da idanuna)
  Na ta da idanuna……( heahh…na dubi kurciyinka)
  Nadubi kursiyinka
  (Na ta da idanuna )
  Na ta da idanuna
  (heahh… idanuna na kan giciyenka)
  nadubi giciyenka
  (sai na subar da hawaye ……oh hawaye mai zafi)
  Sai na zubar da hawaye domin kaunarka
  (kaunarka heah babu misali)
  Oh ya Yesu
  Sai na zubar da hawaye domin jinkanka
  Oh ya Yesu

  (oh yesu na zubarda haweye mai zafi…. Domin jinkanka)
  (dominane eeehhh)
  Dominane…….. (heah…oooo)
  Dominane (kabada ranka, heah….domin insami ceto…oooo)
  Kabada ranka domin insami ceto
  Dominane……..(kaba da ranka domina yesu)
  Kabada ranka domin insami rai (sabon rai…)
  Dominane…….
  (Yesu dominane…)
  Dominane…….
  ( dominaneeeehhhh)
  Dominane….
  (Kabada ranka domina Yesu….. Kabada ranka…….insami ceto)
  Kabada ranka domin insami ceto
  Dominane…..
  (oh Yesu nagode……   domin in sami rai)
  Kabada ranka domin insami rai
  Dominane…..

  (lift Your voice and sing hallelujah….hallelujah hallelujah hallelujah)
  Hallelujah………..Hallelujah…….
  (hallelujah to the king of glory…..King of kings)
  (Jesus is risen, the tomb  is empty……. )
  Hallelujah…….
  (Oh…Jesus is alive, and death is conquered)
  Hallelujah……..
  (hallelujah hallelujah hallelujah…. lift Your voice and sing hallelujah, He’s risen)
  Hallelujah………..Hallelujah…….
  (ooo Jesus is risen, the tomb  is empty…….)
  Hallelujah……. (Victory is sure)
  (Heah.. my Jesus is alive and death is conquered )
  Hallelujah…….

  (Hallelujah!         Hallelujah!)
  Kabada ranka domin insami ceto
  Dominane……..
  Kabada ranka domin insami rai…..
  Dominaaaaaaaaaaaaa……….neeeeeeeeeee……

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *